Matsalolin Aure a Kasar Hausa Audio Sheikh Ja'afar 1.0

saninmu ne aure sunnace ta Annabawa gabadaya, ashe kenan aure ibadane,aure tafarki ne na rayuwa, aure lalurace a rayuwar Dan Adam, idan nace lalura abune da yake dole a samashi domin haduwar na miji da mace ke bayar da hauhawar Dan Adam a bayan kasa, to wannan haduwar itace aure. Sanin kowa ne muna cike da matsalolin aure a kasar hausa, yanxu -yanxu zakaji andaurah aure kuma kafin wani lokaci mai tsawo sai kaji aure ya rushe, KO ME YAKE KAWO HAKA!!!!!...,,,?.Malam yayi bayanin abunda yake jawo haka da hanyar gyarahsu, muna rokon Allah ya jikan malam da rahamah.

Celkové hodnocení

Průměr hodnocení
3

Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste

Přejít do Google Play

Souhrnné informace o Matsalolin Aure a Kasar Hausa Audio Sheikh Ja'afar

  • Verze programu

    1.0
  • Autor

  • Potřeba instalace

    ano
  • Staženo

    8× celkem
    0× tento měsíc
  • Poslední aktualizace

    16. 8. 2017

Něco jsme propásli?

Dejte nám vědět. Upozornit redakci Stahuj
Velice děkujeme za Vaše podněty