Hailah Lalurar Mata Malam Ja'afar kano Audio Mp3
2.1
Jinin Hailah wani jini ne da Allah ubangiji Ta'alah cikin hikimarsa da rahanarsa yasa shi a cikin mahaifar mace domin ya xama abinci ga jaririnta.Lokacin da mace ta haihu sai Allah ya juyar da jinin ya koma nono domin shayar da jaririnta. Malam yayi bayanin duk wani hukunce hukunce da hadisai wanda suka tabbata akan hailah da sauran jinanan da ya shafi mata.muna rokon Allah ya jikan malam da rahama ya kuma saka masa da alkhairi.
sheikh Albani zaria shima yayi bayani akan hailah duk acikin wannan app din.shima Allah yayi masa rahamah.
Celkové hodnocení
Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste
Souhrnné informace o Hailah Lalurar Mata Malam Ja'afar kano Audio Mp3
-
Verze programu
2.1
-
Autor
-
Potřeba instalace
ano
-
Velikost souboru
36 MB
-
Staženo
2× celkem
0× tento měsíc
-
Poslední aktualizace
18. 9. 2019