Al A'RAF Tafsir (v117-end)
1.0
Assalamu alaikum,
Alhamdulillah alladhi bi ni'imatiHi tatimmussalihaat,
A yau na kammala shigowa da tafsirin alkur'ani mai girma (bakarah zuwa nasi) cikin wannan gida. Wannan itace manhajja ta karshe.
Cikin wanna manhajja zaku saurari karashen karatun surah Al A'raf tare da sheikh Jafar Mahmud Adam.
Allah ya daukaka musulunci da musulmai baki daya.
Kada a manta ayi sharing na wadannan manhajjoji.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.
Celkové hodnocení
Pro hodnocení programu se prosím nejprve přihlaste
Souhrnné informace o Al A'RAF Tafsir (v117-end)
-
Verze programu
1.0
-
Autor
-
Potřeba instalace
ano
-
Staženo
1× celkem
0× tento měsíc
-
Poslední aktualizace
24. 12. 2017